29 Satumba 2025 - 10:27
Source: ABNA24
Saura Kwana 3 Jiragen Ruwa 45 Na Tawagar Sumud Ta Duniya Su Isa Gaza

Shima Jirgin ruwan Omar Mukhtar daga Libya ya bi ta tekun zuwa Gaza tare da tsawan kwanaki 3 iri daya da sauran.

Kwamitin kasa da kasa don karya kawanyar da Isra’ila ta ta yiwa Gaza bisa goyon bayan kasashen turai da Amurka ya sanar da cewa: Sabbin tawagar jiragen ruwa 8 suna tafe daga Italiya zuwa zirin Gaza da aka yiwa kawanya.

Shima Jirgin ruwan Omar Mukhtar daga Libya ya bi ta tekun zuwa Gaza tare da tsawan kwanaki 3 iri daya da sauran.

Your Comment

You are replying to: .
captcha